SANARWA: Lamunin Tsabar Kudi Cikin Sauri ta Hanyar Jingina Mota — Har Zuwa 70% Darajar Mota Cikin Mintuna 30

Tambayoyi Da Amsoshi Game Da Jinginar Mota

Zabar tsarin bashi ta hanyar jinginar mota yana buqatar sanin cikkakun bayani kan tsaron wurin ajiya, ka’idojin kwangila, da saurin tura kudi. Ga amsoshi a sarari kan tambayoyin da ake yawan yi a ALHERI LENDING COMPANY LTD.

1. Shin dole ne sai na kawo wani mutum ya tsaya mini?

A’a. Motarku ita kadai ce shaida kuma garantin bashin. Ba ma bukatar samun wani dan tsaye na daban.

2. Ina ake adana motata yayin da nake tsakiyar biya?

Ana adana motarku a rufe cikin garajinmu mai matukar tsaro na sa’o’i 24/7. Motarku tana nan a tsaye babu mai tuka ta ko kadan.

3. Shin akwai kudaden boye da za a dorawa mutum daga baya?

A’a. Muna gudanar da aiki ne da gaskiya. Dukkan kudaden gudanarwa an rubuta su a sarari tun farko ba tare da kudaden boye ba.

4. Wadanne takardu nake buqata domin cika fomu?

Kuna buqatar asalin Takardar Mallakar Mota (POC), katin shaida mai aiki (NIN, Lasisin Tuki, ko Fasiye), da makullin mota.

5. Yaya saurin samun kudi a asusun banki yake?

Bayan an gama duba mota da gano ingancin takardu, kudin yana shiga asusunku na banki cikin mintuna 30.

Kuna da Tambayoyi Game da Darajar Motarku?

Sami kimanta mota kyauta nan take a WhatsApp daga ƙungiyarmu.

Nemi Ta WhatsApp Yanzu
Kuna Buƙatar Kudi? Yi Magana Yanzu!